Hausa Version of the NETISM Series (Week 1 – Sati Na Daya)

Asalamalekum
(Hello everyone)

Barka ku d sake sadua'a chikin shirin mu na NETISM.
(Welcome to this week's edition of the NETISM Series.)

Wa to tsare tsaren tarbiyar da yara ta yanar Gizo.
(Today, for a start, here's a brief intro about the NETISM Project.)

Ku duba bayan takadan nan, Ga baba, Ga mama, da kuma yaro, an kokantar da su da sifan ROBOT. Abubuwar da yaran zamanin nan suna yi suna da ban mamaki.
(Take a look at the cover of this book, the kids of the digital era are illustrated as robots in the reflection of humans: they are extraordinarily smart.)

Kuma haka yaran zamani nan Suna nimar tarbiya ba na boko ko na adini kawai ba ama harda na yanar Gizo.
(Consequently, it takes a tech-savvy style of parenting to properly nurture them to survive in a dynamic digital landscape.)

A masayin Ku na iyaye, Indan yau kun kasa shirya yaranku, domin gobe, idan lokachi ya zo, komai zai iya faruwa, kuma komai za iya shirya su.
(As a nurturer (that is, as a parent or as a guardian), if by today you fail to prepare something for the future of your kids or wards, whenever the time comes, anything could be prepared for them.)

Domin Inda ka tarbiya da yaro, yau haka yaran zai zama gobe…
(As a parent, a child would grow up to be whom you've trained him/her to be…)

Indan kun doba, rayuwar kowani babba, irin tarbiyar da ya samu a karami, shi ya ke amfani da shi yau, da kuma indan ya yi girma.
(reason being that, most times, the resultant lifestyle and the digital footprint of every youth can be traceable to his or her childhood or teenage experiences - coupled with other environmental factors.)

Iyaye, maza da mata, yanzu ne lokachin da yayi kyau a tarbiyar da yara. Domin rayuwan su ye yi kyau da amfani domin ya fi na yau kuma ye yi kyau gobe.
(To conclude, dear nurturer, this is the right time to influence the destiny of your subjects.)

Sai mun sake saduwa a wata shirin mu na gaba
(See you next week for another edition of the NETISM series.)

Ni ce mai suna Sharon Istifanus
(And I'm Sharon Istifanus by name.)

A huta lafiya
(Thanks)


Find and follow us at;
www.netism.org
@netismorg

Read more in the book titled; "NETISM: The Art of Digital Parenting" by Jawolusi Oluwaseun Solomon - @jawolusy